KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
Allah Sarki; Uwar Dakin Fatima Mai Zogale Wanda Rarara Ya’yiwa Waka Ta Fito Dan Musallata Zargin Da…
Allah Sarki; Uwar Dakin Fatima Mai Zogale Wanda Rarara Ya’yiwa Waka Ta Fito Dan Musallata Zargin Da Mutane Sukeyi Bayan An Yiwa Yar Aikinta Waka Wanda Shahararran Mawakin Nan Wato Dauda Kahutu Rarara Inda Mutane Suka Cewa Ta Koreta.
Daga Wajen Suna’ar Su Ma’ana Dai Gurin Saida Zogale Inda Tace Yarinyarce Da Kanta Tace Tana Bukatar A Sallameta Domin Tana Son Taje Gida Za’ayi Mata Aure Ta Kara Da Cewa A Lokacin Bama Tada Kudi A Gurinta Amma Haka Tayi.
Kokarin Neman Wannan Kudi Domin Ta Biyata Hakinta Sannan Ta Tafi Amma Ba Kamar Yadda Mutane Suke Cewa Bane Munyi Rabuwar Lafiya Yan Uwa Da Abokan Arziki Muna Fatan Zaku Dikga Yimana Kyakykyawan Zato Bissalam 👋.
Fatan Alkhairi 🙏.