KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News

MASHA ALLAH; Jaruma Maryam Wazeery Laila A Cikin Shirin Labarina Na Bayan Allah Ya Azurtasu Da Haifuwa Bayan…

MASHA ALLAH; Jaruma Maryam Wazeery Laila A Cikin Shirin Labarina Na Bayan Allah Ya Azurtasu Da Haifuwa.

Bayan Tabar Shirin Film Din Labarina Domin Kuwa Kunsani Cewa Ta Dade Da Barin Shirin Labarina Ma’ana Dai Tayi Aure Kamar Yadda Muka Sani Munsan Wasu Mutanan Ma Sun San Hakan.

Toh Allah Ya Nufesu Da Haifuwa Ita Da Mijin Data Aura Muna Fatan Allah Ya Raya Musu Ameen Summah Ameen/ Amma Ku Wannan Fata Zakuyi Musu!?.

Fatan Alkhairi 🙏.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button