KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News

Maganar Shigo Da Man Fetur Daga Wata Kasa Zuwa Najeriya Zai Zama Tarihi Nan Da Watan Yuni, Cewar Dangote Bayan…

Maganar Shigo Da Man Fetur Daga Wata Kasa Zuwa Najeriya Zai Zama Tarihi Nan Da Watan Yuni, Cewar Dangote Bayan Wani Zama Da Akai Dashi.

Dangote Yace Domin Ko Lita Daya Rak Najeriya Bazata Sake Nema Daga Wata Kasa Ba, Toh Muna Fatan Allah Yasa Wannan Lamari Ya Tabbata Domin Albarkacin Annabi Da Alqur’ani🤲.

Fatan Alkhairi 🙏.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button