KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News

Gareku Yan Uwa Da Abokan Arziki Don Allah🙏Duk Wanda Suke Da Wannan Videon👇Na Yar Uwa Safara’u Su Goge Domin Kuwa Tayi Nadama😭Amma Wasu…

Don Allah Ina Kira Ga Yan Uwa Da Abokan Arziki Kan Wannan Video Da Nayi A Baya Wanda Bai Kamata Ba Cewa Duk Wanda Suke Da’Shi Su Daure Su Goge Domin Nadade Dayin Nadama😭 Kuma Wallahi.

Nayi Dana Sani Akan Wasu Abubuwan Da Nayi Duk Cewa Sharrin Shai’dan Nee Kunga Kuwa Kowa Bai Wuce Fadawa Cikin’sa Ba Sai Dai Muce Allah Ya Tsaremu Daga Sharrin Shai’dan Yan Uwa Don Allah 🙏.

Inayi Muku Fatan Alkhairi 🤲.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button