KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
MUHAWARA; Shin Tsakanin Nura M Inuwa Da Umar M Shariff Wa’Yafi Iya Wakar Soyayya Kuma Wa Yafi Birge’ku In’Yayi Wakar Soo Bari Muga Wa Yafi Masoya…
MUHAWARA; Shin Tsakanin Nura M Inuwa Da Umar M Shariff Wa’Yafi Iya Wakar Soyayya Kuma Wa Yafi Birge’ku In’Yayi Wakar Soo.
Bari Muga Wa Yafi Masoya A Tsakaninsu.
Barkanku Dai Yan Uwa Da Abokan Arziki Muna Fatan Kuna Lafiya Masoya Shin Wanna Fata Zakuyi’wa Wannan Manyan Mawaka Namu Yan Uwa!?.
Fatan Alkhairi 🙏.