KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News

Innanillahi’ Yan Bindiga Sun Kashe Mahaifinmu Sun Tafi Da Mahaifiyarmu Abinci Mu Ya Kare Takai Ga Sai Mun Zaga Tituna Muna Barar Abin…

Innanillahi’ Yan Bindiga Sun Kashe Mahaifinmu Sun Tafi Da Mahaifiyarmu Abinci Mu Ya Kare Takai Ga Sai Mun Zaga Tituna Muna Barar Abincin Da Zamuci Sannan Mu Samu Wani.

Lokacin Kuma Bazamu Samu Bama Muna Cikin Wani Yanayi Marar Musaltuwa Qalu Innanillahi Yan Uwa Wannan Abu Dame Yayi Kama Muna Barar Addu’a Daga Bakunanku Masu Albarka🤲.

Fatan Alkhairi🙏.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button