Ni Ko A Jikina Dan An Rufemin Shafina- Cewar Dauda Kahutu Rarara Bayan An Rufemar Shafinsa Ga Cikakken…
Ni Ko A Jikina Dan An Rufemin Shafina- Cewar Dauda Kahutu Rarara Bayan An Rufemar Shafinsa Ga Cikakken Bayanin Kamar Yadda Kowa Ya Sani Mawakin Wato Dauda Kahutu Rarara Yayi Wata Waka Wanda.
Ya’yiwa Lakabi Da Mai Taken Yabon Gwani Kamar Hausawa Suke Cewa Ya Zama Dole Wannan Waka Tayi Matukar Baiwa Al’ummar Najeriya Haushi Gami Da Bachin Rai Ba Iya Talakawan Kasar Kawai Ba Har Mada Wasu Daga Cikin.
Manyan Najeriya Duba’da Yanayin Halin Da Kasar Ke Ciki Wanda Hakan Ana Ganin Kamar Shi Baidameshiba Da Har Zai’Iya Waka Mai Taken Yabon Gwani Wanda Hakanne Yasa Mutane Suka Kara Fusata Har Yakai Ga Anyi Mai Yuwu.
Dan Ganin An Rufemar Shafinsa Dan Kuwa Anyi Nasara Duk Da Cewa Yace Ko A Jikinsa Amma Shin Hakan Gaskiya Nee A Tunaninku!? Yan Uwa Da Abokan Arziki Muna Yiwa Kowa Fatan Alkhairi🙏.
TirQashi Hmm🤔.