KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
Ya Zama Wajibi Gwamnatin Bola Tinubu Ta Gaggauta Binciken Badakalar Da Dan Bello Yake Bankado Wa, Tare’da Hukunta Shi, Cewar Barrister Abba Hikima -Kalli Yadda…
Barrister Abba Hikima Ya Bayyana Hakan ne Jim Kadan Bayan Fitowar Wani Video Da Dan Bello Habib Galadanci Ya Wallafa A Shafinsa Inda Ya Binciko Irin Yadda Aka Wawure Kudade Da Suka Kai Kimanin Naira Billiyan 20 Daga Asusun Gwamnatin Jihar Kano Zuwa Asusun Matar Ganduje.
Babbar Magana Me Zaku’ce ?.
Hmm🤔.