KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News

Innanillahi;😭Ambaliyar Ruwan Sama Tayi Sanadiyyar Mutum Sama Da Dari 100, A Garin Dolen Machina, Karamar Hukumar Machina Dake Jihar Yobe, TirQashi Iko Sai Allah…

Innanillahi;😭Ambaliyar Ruwan Sama Tayi Sanadiyyar Mutum Sama Da Dari 100, A Garin Dolen Machina, Karamar Hukumar Machina Dake Jihar Yobe, Sun Rasa Muhallinsu Gami Da Dukiyoyinsu Duk Da Cewa Basu.

Bayyana An Rasa Rayuka Ba Amma Lamarin Mazauna Garin Sunce An Shafe Sama Da Shekara 50, Ba’a Taba Ganin Irin Wannan Ruwan Ba-Haka Zalika Mazauna Garin Sunce Suna Neman Agajin Gaggawa A Gurin Mahukunta- Allah Sarki Rayuwa.

Fatan Alkhairi🙏.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button