KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
Abubuwan Da’ya Kamata Ku Sani Kan Kalaman Da Nayi Duk Da Cewa Na Fito Na Bada Hakuri Amma Hakan Bai Hana Wasu Sun Daina Zagina Ba! Fatima Hussain Maryam Labarina…

Abubuwan Da’ya Kamata Ku Sani Kan Kalaman Da Nayi Duk Da Cewa Na Fito Na Bada Hakuri Amma Hakan Bai Hana Wasu Sun Daina Zagina Ba! Yan Uwa Ina So Kusani Cewa Dalilin Da Yasa Nayi Wannan Video Shine.
Akwai Wanda Bayan Na Saki Wani Video A Baya Yake Min Korafi Gami Da Zagi Kan Cewa Wai Na Fiya Iyayi Ko Wacce Magana Sai Nasa Turanci Shine Abun Har Yayi Matukar Kona Mun Rai Amma Banayi Hakanne Dan Ina So Ba Dan Allah Masoya Ku Kara Hakuri- Fatima Hussain Maryam Labarina.

Fatan Alkhairi🙏.