KannywoodLabaran HausaSeries FilmSiyasaWorld News

Allah Sarki😭Kalli Bidiyon Budurwar Data Karbi Addinin Musulunci Bayan Tsallake Qalubalan Danginta A Garin…

Allah Sarki😭Kalli Bidiyon Budurwar Data Karbi Addinin Musulunci Bayan Tsallake Qalubalan Danginta Alhamdulillahi Tabba Addinin Musulunci Ya Samu Daduwa Dukda Cewa Akullinma Kara Samun Daduwar Yake Sai Gashi Itama Wannan Budurwar Addinin Ya Burgeta Kuma.

Batai Wata Wata Ba Tayi Da Gaske Ta Karbi Addinin Dukda Cewa Wannan Budurwa Tasha Qalubale A Gurin Danginta Domin Kuwa Dakyar Ta Cimma Nasara Toh Allah Ya Dauwamar Da Addinin Musulunci Ga Musulmi Domin Darajar Annabi Muhammadu S’A’W🤲

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button