KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
Daga Karshe Dai Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Fara Aikin Gadar Da Yayi Alkhawarin…
Daga Karshe Dai Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Fara Aikin Gadar Da Yayi Alkhawarin Zai Fara A Jihar Kano Duk Da Cewa An Kai Ruwa Rana Kafin Hakan Ya Tabbatar A Tsakaninsa Da.
Saura Yan Siyasa Shiyasa Ma Wasu Mutanan Suke Ganin Kamar Hakan Ba Zai Yuwuba Amma Cikin Lamari Allah Sai Gashi An Shiryawa Aikin Kamar Yadda Aka Tanada Toh Allah Ya Bada Ikon Kammalawa Lafiya.