KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
Alhamdulillahi: Farashin Kayan Abinci Ya Karye A Kasuwar…
Alhamdulillahi: Farashin Kayan Abinci Kamar Irin Su Masara Da Dawa Yayi Rugu’Rugu A Kasuwar Hatsi Dake Garin Faskari Inda Kusan Dubu Goma Ta Zabge A Kowanna buhu Akan Yadda Aka Sanshi A Baya.
Mash Allah Allah Ya Kara Saukakama.