KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News

Wata Budurwa Yar Asalin Kasar Canada Dake Kasuwancinta A Jihar Kano Tace Tana Son Auren Bahaushe Bakar Fata Dan Najeriya Sabuda Wasu Dalilai/ Menene Ra’ayinku?

Wata Budurwa Yar Asalin Kasar Canada Dake Kasuwancinta A Jihar Kano Tace Tana Son Auren Bahaushe Bakar Fata Dan Najeriya Sabuda Ta Kusa Barin Kasar Nan Domin Wa’adin Vizar Ta Ya Kusa Karewa A Najeriya Saura Yan Kwanaki Kadan Kuma.

Gashi Ita Tana Matukar Son Ta Auri Bahaushe Dan Najeriya Amma Sai Wanda Yake Jin Turanci Ma’anadai Yaran English Sabuda Wasu Dalilai/ Menene Ra’ayinku?.

Fatan Alkhairi 🤲

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button