KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News

Bani Da Buri Da’ya Wuce Naga Na Aurar Da Diyata Cewar Ali Nuhu / Toh Samari Gareku

Wannan Sune Iyalan Gidan Sarki Ali Nuhu Wanda Bayan Ya Auri Matarsa Wato Uwar Gidansu Kuma Amaryarsa Allah Ya Basu Wadan Nan Yara Mace Da Namiji Ida Fatima Ali Nuhu Ta Kasance Itace Babba Domin Kuwa Ta Girmi Ahmad Ali Nuhu Zuwa Yanzu Dai.

Zamu Iya Cewa Wannan Yarinya Shekarunta Sun Kai Ace Ta Isa Aure Dan Hakama Mutane Suke Cewa Zatayi Aure Kamar Irin Cewa Hamisu Breaker Ya Kai Kayan Lefenta Ko Ace Ana Shagalin Bikinta Da Dai Sauransu Toh Komai Dai Lokaci Ne Allah Yasa Muji Alkhairi.

Fatan Alkhairi 🤲

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button