KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News

Wannan Fatawa Tana Da Kyau Ga Dukkan Musulmi Domin Sanin Wajibcin Wanda Ya Kamata Ya Fara Zuwa Aikin Hajji…

Wannan Fatawa Tana Da Kyau Ga Dukkan Musulmi Domin Sanin Wajibcin Wanda Ya Kamata Ya Fara Zuwa Aikin Hajji Idan Allah Ya Baka Dama Kafara Biyama Iyayenka Wannan Shiyafi Sabanin.

Yadda Wasu Keyi Bayan Sunje Sai Sukai Matansu Ko Kuma Su Tafi Tareda Matan Nasu Ba Tareda Sun Kai Iyayensu Ba! Allah Yasa Muyi Aiki Da Lura.

Fatan Alkhairi 🙏.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button