KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmWorld News
KAlli Yadda Lilin Baba Da Ummi Rahab Suka Bayyana Jin Dadin Da Suke Ciki Bayan Aurensu Kalli Videon
Jarumi Lilin Baba da Jaruma Ummi Rahab Sun Bayyana Farin Cikin Da Suke Ciki Bayan Sun Huce Shekara Daya Da Aure Tabbas Jaruman Biyu Sun Nuna Har Yanzu Suna Cikin Farin Ciki Da Farantawa Juna Kamar Yadda Suka Bayyanawa…
Duniya Halin Da Suke Ciki a Yanzu Bayan Aurensu Duk da Cewa Sun Dade Da Aure Amma Sun Nuna Cewa Har Yanzu Kamar Sanda Suke Cikin Amarchi Toh Allah Ya Kara Kauna a Zaman Tare Har Kullin… Mungode Da Ziyarar Wannan Shafin……..