KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
DOKA ZATA DAWO AIKI; A Jihar Kano Duk Wanda Ya Kashe Mutum Shima Yasan Hukuncin Sa! Zazzafan Videon Gwamna Abba Kabir Yusuf
DOKA ZATA DAWO AIKI; A Jihar Kano Duk Wanda Ya Kashe Mutum Shima Yasan Hukuncin Sa! Zazzafan Videon Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Alhamdulillah Gwamna Abba Kabir Yusuf Yayi Cikakken Bayaninsa Akan Yadda Mutane Suke Cewa Hukuncin Da Ake A Jihar Kano Ba’a Yiwa Wanda Sukayi Lefi Hukuncin Daya Kamata Duba Dan Ganin.
Yadda Mutane Suke Cewa Haka Gwamnan Yayi Jawabi Cewa Hukuncin Zai Dawo Kamar Yadda Aka Sanshi Ada Duk Wanda Ya Kashe Shima A Kashe Shi Toh Mudai Fatan Allah Yasa Mu Dace.
Fatan Alkhairi 🙏.