KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News

MUHIMMIYAR SANARWA; Insha Allah Ranar Talata Zamu Gabatar Da Addu’ar Bakwai Ta Hajiya Saratu Gidado Daso A Trade Fair Dake Kan Titin Zoo Road Kano Zamuyi Wannan…

Insha Allah Ranar Talata Zamu Gabatar Da Addu’ar Bakwai Ta Hajiya Saratu Gidado Daso A Trade Fair Dake Kan Titin Zoo Road Kano Zamuyi Wannan Taron Addu’ar Ne Kamar Yadda Aka Tsara Cewa.

HAUSA ACTORS GUILD OF NIGERIA Na Gayyatar Kowa Da Kowa Taron Addu’ar Bakwai Da Zatayi Na Rasuwar Haj. Saratu Gidado (Daso) Za’a Fara Karatun Alqur’ani Karfe 3 pm Za’a Saurari Malam Babangida la Uzura Da Jawabin Nasiha Daganan Kuma Zamu Sarari Magana Daga Bakin Chairman Alasan Kwalle.

RANAR Talata 16th April 2024. LOKACI 4pm. WURI Trade Fair Complex Bajira Ba Bata Lokaci Allah Ya Bada Ikon Zuwa

Fatan Alkhairi 🙏.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button