ALLAh SARki; Matar Adam A Zango Ta Biyu Ta Wanke Kanta Da Ya’yansu Bayan Zargin Da Ake Kan Maganar Da Yayi Akan Tsofin Matansa Daya…
ALLAh SARki; Matar Adam A Zango Ta Biyu Ta Wanke Kanta Da Ya’yansu Bayan Zargin Da Ake Kan Maganar Da Yayi Akan Tsofin Matansa Daya Saka A Baya Inda Tsohuwar Matar Tasa Ta Biyu Tace.
Ita Ta Kasance Matar Adam A Zango Ta Biyu Ma’ana Tana Daga Cikin Tsofin Matansa Daya Saka A Baya Sannan Kuma Ta Kara Da Cewa A Zaman Da Sukayi Dashi Babu Zargi Tsakaninsu Ma’anadai Bata Daga Cikin Wanda Ake.
Zargin Ko Itace Kamar Yadda Tace Har Yanzu Akwai Zumunci Da Mutun Tawa Tsakaninsu Domin Suna Da Yara Guda Ukku 3 Da Suka Haifah Tare Maza Biyu2 Mace Daya1 Mazan Suna Tareda Babansu Mace Kuma Tana Tareda Ita Sanna.
Duk Wata Shidima In Ta Taso Yana Kokarin Kulawa Dasu Domin Ko Itace Take Da Bukatar Wani Abu Inta Kirashi Kota Turamar Sako Yana Duba Lamarinta Dan Haka Ita Babu Abun Da Zatace Da Adam A Zango Rayuwa Kenan Allah Ya Kauda Fitina Shine Fatan Mu.
Fatan Alkhairi 🙏.