KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
ALLAh SARki; Abubuwan Alkhairi Da Suka Bayyana Na Mama Daso Bayan Rasuwarta Yadda Take Taimakawa Marassa Karfin…
ALLAh SARki; Abubuwan Alkhairi Da Suka Bayyana Na Mama Daso Bayan Rasuwarta Yadda Take Taimakawa Marassa Karfin Kula Da Yaransu Kama Daga Kan Wanda Iyayensu Maza Suka Rasu Suka Barsu Ko Matan Suka Rasu Suka Barsu Dasu Zuwa Kan Almajirai Da Kumama Wanda Iyayensu Suke A Raye Sai Dai Matsalar Rashin Karfi Kawo Yanzu Dai Abubuwan Adalcin Da Tayi Yana Kara Bayyana A Duniya Fatan Mu Allah Ya Bata Ladan Abin Da Tayi Ameen Summah Ameen🤲.
Fatan Alkhairi 🙏.