KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
RIKICIN; Gwamna Abba Kabir Tareda Tsohon Gwamna Ganduje Ya Chanza Salo Yanzu A…
Rikicin Gwamna Abba Kabir Tareda Tsohon Gwamna Ganduje Ya Chanza Salo Yanzu A Yayin Da Magoya Bayansu Suke Ta Haifar Da Cece’kuce Bayan Maganar Da Take Ta Yawo A Gari Kan Cewa Ganduje An Rantabashi A Kotu Kan Zarginsa Da Manyan Lefika Wanda Suka Sabama Ka’ida Toh Allah Ya Kyauta Shine Fatan Mu Menene Ra’ayinku Akan Wannan Lamari!?
Fatan Alkhairi 🙏.