KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
GIDAN SARAUTA SEASON 2 EPISODE 2
GIDAN SARAUTA SEASON 2 EPISODE 2 Zai zo Muku Yau Inn shaa Allah Da Misalin Karfe 8:30pm na Daren Yau A Youtube channel mai suna MAISHADDA GLOBAL RESOURCES sai muka Tashar @arewa24channel da misalin karfe 9:00pm na Daren Yau. Kada ku sake a baku labari
Mun shirya tsaf domin kawo muku ingantaccen Shirin fa zaku jima kuna yabawa.
Daga Gawurtaccen Kamfanin
@maishaddaglobalresourceltd_
Mungode👈