KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
GAGARUMAR RIBA; Adam A Zango Ya Sake Samu Gagarumar Riba Har Guda Ukku Bayan Ya Fallasa…
GAGARUMAR RIBA; Adam A Zango Ya Sake Samu Gagarumar Riba Har Guda Ukku Bayan Ya Fallasa.
Abinda Yake Cikin Zuciyar Sa Dalilin Yin Maganganu A Kafafan Sada Zumunta Kamar Yadda Yace Yana Cikin Wani Hali Da Bakowa Ne Yasan Halin Da Yake Ciki Ba Dan Gane Da Abinda Ya Shafeshi Da Abokan Suna’arsa Na Kannywood Sannan Kuma.
Dan Gane Da Al’amarinsa Da Iyalinsa Ma’ana Dai Matan Daya Sake A Baya Bayan Wannan Maganar Daya Saka A Kafafan Sada Zumunta Zuwa Yanzu Ya Samu Mafita Kala Kala Inda Jaruman Kannywood Suka Kara Jawoshi A Jiki.
Sosai Fiye Da Baya Yan Mata Kuma Suka Fara Tallata Masa Kansu Da Nufin Aure Kawo Yanzu Dai Jarumi Adam A Zango Ya Fara Shirye Shiryen Aure Na Gaba Wannan Fata Zakuyi Masa!? Mudai Fatan Alkhairi 🤲.
Fatan Alkhairi 🙏.