KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News

Alhamdulillahi; Rarara Yayi Alkhawarin Baiwa Fatima Mai Zogale Jari Da Kuma Samar Mata Da Wajen Sana’a Kalli Cikakken Bidiyon👇…

Alhamdulillahi; Rarara Yayi Alkhawarin Baiwa Fatima Mai Zogale Jari Da Kuma Samar Mata Da Wajen Sana’a Kalli Cikakken Bidiyon👇…

Barkanku Da Wannan Lokaci Yan Uwa Da Abokan Arziki Muna Fatan Kuna Lafiya Masoya Sanin Kan Kune Cewa Mutane Sun Fara Haifar Da Cece’kuce Kan Lamarin Fatima Mai Zogale Da Uwar Dakinta Bayan.

Shahararran Mawakin Nan Wato Dauda Kahutu Rarara Ya’yiwa Fatima Mai Zogale Waka Toh A Iya Cewa Wakar Tayi Matukar Saukar Hankali A Shafikan Sada Zumunta Sai Kuma Akace Uwar Dakinta Ta Koreta Daga Wajen Aiki.

Amma Kuma Daga Baya Itama Ta Fito Ta Bayyana Cewa Maganar Ba Gaskiya Bace Amma Duk Da Haka Mutane Sun Fara Cewa Rarara Ya’yiwa Fatima Mai Zogale.

Alkhawarin Abubuwa Da Dama Kamar Kudade Wajen Aiki Dadai Sauransu Amma Koda Ba Gaskiya Bane Maganar Menene Fatan Ku Gareta!?.

Fatan Alkhairi 🙏.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button