KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
Gwamna Abba Kabir Yusuf Yada Khalifa Muhammadu Sunusi A Matsayin Sabon Sarkin Kano Na 16, Bayan An Sauke Alhaji Aminu Ado Bayaro…
Gwamna Abba Kabir Yusuf Yada Khalifa Muhammadu Sunusi A Matsayin Sabon Sarkin Kano Na 16, Bayan An Sauke Alhaji Aminu Ado Bayaro A Matsayin Sarkin Kano Na 15, Yanzu Sunusi Lamido Shine A Matsayin.
Sabon Sarkin Kano Na 16, Bayan Wasu Lokuta Zuwa Yanzu Ikon Allah Kenan Wanna Fata Zakuyi’wa Mutanan Jihar Kano Yan Uwa Da Abokan Arziki Muna Fatan Alkhairi Gareku Gaba Daya 🙏.