KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News

KO DAYA; Bani Da Hannu A Rushe Sababbin Masarautu-Rabi’u Musa Kwankwaso

KO DAYA; Bani Da Hannu A Rushe Sababbin Masarautu-Rabi’u Musa Kwankwaso Ya Bayyana Cewa Tun Baya Yace Ya’kamata.

A Sake Nazari Kan Dokar Da’ta Kafa Sababbin Masarautu Hudu A Kano Amma Bashi Ne Yake Nufin Kwankwaso Yace A Rushe Masarautun Kano Ba!.

Wanna Fata Zakuyi’wa Wannan Bayin Allah!!?.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button