KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
Tofah! Takare Wa Rarara Ansa Kyautar Kudi Ga Duk Wanda Ya Nuna Inda Yake a Fadin Kasar Nan Kalli Videon…


Tabbas Mawaki Dauda Kahutu Rarara Tasa Takare Domin Kuwa Ya Daibo Ruwan Dafa Kansa Kan Wannan Babban Lefin Da Yayi Har Ake Neman Sa Ido Rufe Sannan Har Aka Sah Makudan Kudade Ga Wanda Duk Ya Nuna Shi Anyi Alkawarin.
Zaa Bashi Makudan Kudade Kamar Yadda Kuka Sani Dauda Kahutu Rarara Mawaki Nee Wanda Ya kware Wajen Zagin Mutane a Cikin Waka Ma’ana Habaici Da Suka Gami Da Zage Zage Toh Yanzu Madai Wannanne Dalilin Da Yasa Ake Neman Nasa Toh Allah Ya Kiyaye.
Menene Ra’ayinku Kan Wannan Babbar Magana. Mungode