KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News

Turaki Ne Zabin Mu 2027 Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara Yanzu Haka…

Turaki Ne Zabin Mu 2027 Sabuwar Wakar Dauda Kahutu Rarara Yanzu Haka Wasu Daga Cikin Mutane Suna Cewa Mawakin Siyasar Nan Wato Dauda Kahutu Rarara Shiyayi Wata Sabuwar Waka Mai Taken.

Turaki Ne Zabin Mu Shekarar 2027 A Hakikanin Gaskiya Dai Wannan Waka Ba Rarara Ne Yayi Ba Duk Da Cewa Muryar Tayi Kama Da Tasa Shiyasama Har Wasu Suke Ganin Kamar Shine Yayi Wannan Waka.

Fatan Alkhairi🙏.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button