KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
MUHAWARA; Shin Tsakanin Nafisa Abdullahi Da Fati Washa Wanda Suka Taka Rawar Gani A Film Din Labarina Da Suna Daya Sumayya Wacce Jaruma Ya Kamata A Dawo Da Ita Bayan Abin’da Ya Faru Da…

MUHAWARA; Shin Tsakanin Nafisa Abdullahi Da Fati Washa Wanda Suka Taka Rawar Gani A Film Din Labarina Da Suna Daya Sumayya Wacce Jaruma Ya Kamata.
A Dawo Da Ita Bayan Abin’da Ya Faru Tsakanin Masoya Shirin Labarina Da Jaruma Fatima Hussain Maryam Labarina-Yar Turawa Menene Ra’ayinku!?.

Fatan Alkhairi🙏.