KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
Qalu Innanillahi; Dan Wake Yayi Sanadiyyar Mahaifiya Tare’da Yaranta Su Biyar 5, Sun Rasa Rayukansu Bayan Cin Dan Waken A…
Qalu Innanillahi; Dan Wake Yayi Sanadiyyar Mahaifiya Tare’da Yaranta Su Biyar 5, Sun Rasa Rayukansu Bayan Cin Dan Waken A Karamar Hukumar Gwarzo A Jihar Kano.
Wani Daga Cikin Mutanan Garin Da Abin Ya Faru Ya Bayyana Cewa Yanayin Da Ake Ciki Na Fama Da Talau’ci Da Yunwa Shiya Sanya Marigayar Yin Amfani Da Wani Ajiyayyen Gari Rogo Wajen Hada Dan Waken Da Suka Ci Tare’da Yayanta.
Sai Dai Daga Ci Wannan Dan Waken Ne Ciwon Ciki Ya Murde Su Inda Daga Bisani Suka Rasu- Muna Fatan Allah Yasa Su Cika Da Imani, Damu Dasu Gaba Daya Domin Darajar Annabi S’a’w🤲.
Fatan Alkhairi🙏.