KannywoodLabaran Hausa

Batun Kara Auran Ali Nuhu Gaskiya Ta Bayyana Sabon Gida | Mota | Kudi

Batun Yada Jita Jita Da Mutane Keyi Kan Batun Lamarin Kara Auren Jarumin Masana’antar Kannywood Gaskiya Tayi Halinta.

Ganin Cewa Takwaransa A Masana’antar Wato Adam A Zango Yana da auri Saki Yasa Mutane Ke Ganin Halinsu Ya Banbanta Ganin Cewa Tunda Ya Auri Matarsa Maimuna Yarike Gam.

Ali Nuhu Dai Haryanzu Matarsa Maimuna ce Bai Kara Ba Sai daI Bamusan Me Gibe Zata Haifarba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button