KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News

Allah Sarki Rayuwa Mutuwar ( Bary Sele ) Mawakin TikTok Tayi Matukar Girgiza Al’umma Kalli Abun’da Ya Faru Kafin Lokacin Rasuwar’sa….

Allah Sarki Rayuwa Mutuwar ( Bary Sele ) Mawakin TikTok Tayi Matukar Girgiza Al’umma Kalli Abun’da Ya Faru Kafin Lokacin Rasuwar’sa Gaskiyar Magana Kan.

Rasuwar Wannan Bawan Allah Wanda Aka Mutane Suka Sanin Da Bari Sele Shahararran Jarumin TikTok Din Nan Wanda Allah Ya Karbi Rayuwar Sa Shine.

Wannan Bawan Allah Dalilin Mutuwar Sa Ya Gamu Da Hadarin Mota Ne A Hanyar Jihar Katsina Yayin Dawowar Sa Daga Chan Zuwa Jihar Kano Inda Aka Bayyana.

Cewa Bashi Kadai Bane Shine Dalilin Da Yasa Har Aka Ga Cewa Ya Kamata A Bar Shi A Gudanar Da Jana’izarsu A Tare Kaiwai Tunda Allah Ya Kawo Mutuwar Su Tare Innanillahi Rayuwa Kenan.

Muna Fatan Allah Yasa Mucika Da Imani Domin Albarkacin Fiyayyan Halitta Annabi Muhammadu S’a’w Don Allah Kadda Kuwuce Bakuce Ameen Ba Please🙏.

Fatan Alkhairi🤲.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button