KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaSeries FilmWorld News
Maza Kyamata Suke Saboda Yadda Fuskata Take Sunki Aurena Kowa Yazo Sai Ya Gudu Hakan…
Maza Kyamata Suke Saboda Yadda Fuskata Take Sunki Aurena Kowa Yazo Sai Ya Gudu Ni Kuma Hakan Yana Mutukar Damuna Sabuda Inna Son Nayi Aure Amma Abun Yaki Yuwuwa Sai Dai Kuma.
Wasu Suna cewa Abunda Nayi Shiyasa Har Yanzu Ban Samu Mijin Aure Ba Nidai Kan Na Fashinci Rashin Amfanin Wannan Abu Ina Kira Ga Yan Uwana Mata Dasu Guji Irin Wannan Tsari Sabuda Bashi Da Amfani Gaskiya..