KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSiyasaWorld News

Tinubu Ya Yiwa Mawaki Rarara Abun Mamaki Bayan Yaji Dadin Wakar Da Yayi Gawuna Is Coming l Kudi l Gida l Mota l Da Kuma…

Tinubu Ya Yiwa Mawaki Rarara Abun Mamaki Bayan Yaji Dadin Wakar Da Yayiwa Gawuna Bayan Bayyan Nasarar Jam’iyar Apc a Kotu Ita Suka Bayyana Nasiru Yusif Gawuna a Matsayin Wanda Yayi Nasarar Lashe Zaben 2023 Wanda Akayi a Kano Har Abun Ya Haifar Da Cece’Kuce Shi Kuwa Mawaki Dauda Kahutu Rarara Bayyi.

Wata Wata Ba Ya Futar Da Sabuwar Wakar Da Yayi Akan Zuwa Kotun Da Akai Jin Dadin Hakan Yasa Mawakin Ya Samu Makudan Kudade Da Sauransu Mesan Jin Abun Da Mawakin Yace a Cikin Wannan Waka Me Suna Gawuna Is Coming Sai Ya Garzaya Shafin Rarara Na Kan You Tube Channal…

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button