KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSiyasaWorld News
Burina Auren Ahmad Musa,Kuma In Fatan Mu Hadu Koda Baze Aure Ni’Ba Cewar Bilkisu Na’ibawa Saboda…
Burina Auren Ahmad Musa,Kuma In Fatan Mu Hadu Koda Baze Aure Ni’Ba Cewar Bilkisu Na’ibawa Wannan Budurwa Me Sunna Bilkisu Ta Bayyana Mutukar Damuwar Ta Kan Son Ganin Ahmad Musa Da Kuma Wani Babban Al’amari ❤Wanda Ta Bayyana Cewa.
Tana Mutukar Kaunar Ahmad Musa Kauna Marar Musaltuwa Inda Tace Wai Tana Son Ahmad Musa Da Aure Sannan Koda Baze Aure Ta Ba Tana Mutukar Son Ta Ga Sunyi Ido Biyu Da Ahmad Musa Toh Wannan Lamari Da Me Zaa Kirashi? Kuwa Muna Jiran Muji Ra’ayinku