KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmWorld News

Innanillahi Auta Mg Saki Videon Wakar Daya Jawo Cece’ Kuce a Gaban Jama’a Ya Kamawa Wata Budurwa…

Innanillahi Auta Mg Saki Videon Wakar Daya Jawo Cece’ Kuce Dubada Cewa Damun Ana Cewa Mawaka Da Yan Film Ana Tsargin Suna Bata Tarbiya Amma Kuma Su Sina Cewa Wai Ilimantarwa Da Nishadantarwa Sukeyi Sai Kuma Gashi Sina.

Wasu Abubuwa Wanda Ake Ganin Cewa Bai Kamata Ba Duk Da Cewa Wannan Video Daya Saka Dai Bawani Abune Kamar Yadda Mutane Suke Zato Ba Toh Amma Wasu Na Ganin Hakanma Bai Dace Ba’a.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button