KannywoodLabaran HausaSeries FilmWorld News
Ali Nuhu Ya bayyana Abin da ya fara kafin kafin harkar film
kowanna jarumi yana bayyana Abin da ya fara kafin harkar film Sai dai shi kuma Ali Nuhu yadda ya bayyana yasha babban da saura saboda
Ya fadi cewa shi kafin ya fara harkar nan ta film saida ya fara da rubuta Fina finai a’ida yace ya rubuta film na farko da yayi suna sosai da sosai fiye da inda ake zato
Kuma yace film din da ya rubuta bashi a Ciki Amma yayi suna fiye da zaton Mutane Hakan nema yasa ake cewa yana da nasibi a harkar sosai da sosai.
Meye Ra’ayinku Akan Wannan batun Da jarumin Ya bayyana Mana? Mungode