KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSiyasaWorld News

Kalli Abun Mamaki Wata Budurwa Tana Ta Gwagwarmaya Bayan Ta Rasa Hannuwa A Gari…

Kalli Abun Mamaki Wata Budurwa Tana Ta Gwagwarmaya Bayan Ta Rasa Hannuwa Amma Hakan Bai Hanata Yin Neman Halak Din Taba Duk Da Cewa Matar Ta Rasa Hannu Amma Tana Ta Kokari Dan Ganin Ta.

Nemi Abun Da Zata Tsira Da Mutincinta Ba Tare Da Taje Gurin Wasu Dan Neman Subata Wani Abuba Tabbas Wannan Budurwa Tayi Hikima Sosai Sai Dai Ace Allah Ya Taimakemu Dan Alfarmar Ya Rasulillahi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button