Labaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News

Masha Allah Aisha Humaira Jarumar Kannywood Tayi Abun Mamaki

Alhamdulilahi Jarumar Kannywood Aisha Humaira Tayi Abun da za’a Yabamata saboda abun Tayi bakowanna jarumi ne keyin irin wannan ba.

Sannan Kuma Aisha Humaira Tayi Abun da bakowan na jarumine zai iyaba balle Kuma jarumai mata Dan haka ake cewa ta kyauta da Abun da Tayi na tallafawa .

Mutanan gidan kaso da ta biya musu kudin beli Dan gane da Abun da ake bukata subiya kafin a basu damar fita daga gidan kaso Aisha Humaira ta biya musu an sallamesu.

Menene Abun da zaka iya cewa kan wannan Muna bukatar jin ra’ayinka Mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button