Uncategorized
Kalli Fuchacciyar Jarumar Kannywood Rahama Sadau Tayi Nasara An Saki Zazzafan Film din da Sukai a India
Jarumar Kannywood Rahama Sadau Yanzu ta zama Jarumar bolywood sabuada wasu manyan dalilai kamar haka Jarumar Tayi cikakken bayani kan wannan batu da harkokin da takeyi na yau da kullum.
Kama daga film da kuma yawan ziyartar kasashen da take a wannan shekarun Jarumar Rahama Sadau tace da mun Ita tin asalima tana da ra’ayin zuwa kasashen waje Tayi film.
Wannan shine Gaskiyar menene fatanku kanta.