Labaran DuniyaWorld News
Yanzu Yanzu Za a Rataye Wanda Ya Kashe Mahaifiyarsa a Kano | Ganduje | Yan Sanda
A Duniya Abun mamaki baya karewa kamar yadda kisan Kai ya zama ruwa a jallo a wannan zamani Amma Akwai rudarwa ace mutum ya Kashe Mahaifiyarsa.
Duba da irin soyayya Dake tsakanin ‘da da Uwa shakuwa tsakanin da da mahaifiya abune Wanda ya samo tushe tun kan da ya San wayeshi?.
Toh anan Kuma a jihar ta kanon Wani sokon matashin ya Kashe mahaifiyar tasa ba Tare da kwakwkwaran daliliba.
Saidai a yanzu haka Yana hanun ‘yansanda Inda suke cigaba da tuhumarsa.
Menene Ra’ayinku Dangane Da Hukuncin Da Aka Yanke Masa? Mun Gode.