KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News
Ilimi Irin Na Pantami Ko Kudi Irin Na Dangote Wanne Kuke So?…

Idan Aka Baka Zabi Wanne Zaka Dauka? Ilimi Irin Na Pantami Ko Kudi Irin Na Dangote? Tabbas Wannan Batu Akwai Rikitarwa Duba Da Cewa Mutane Sina Ta Faman Cece’Kuce Kan Wannan Lamari Kamar Yadda Hakan Yana Faruwane a Shafikan Sada Zumunta Sai Dai Kuma Mutane Sun Manta Cewa Kowanne Da Matakinsa.
