Uncategorized
Kalli Halinda Muhammad Bazoum Ke Ciki a Gidan Yari
Allah Sarki Tabbas Idan Kaga Halin Da Muhammad Bazoum Yake Ciki a Gidan Yari Sai Ka Tausaya Masa Sabida Ya Bayyana Ko Abinci Mai Kyau ma Basa Bashi.
Tun Bayan Lokacinda Aka Yimasa Juyin Mulki A Matsayinsa Na Shugaban Kasa Yake Fuskantar Kalubale a Hannun Sojojin Juyin Mulkin.
Har Yanzu Kungiya ECOWAS Na Iya Bakin Kokarinta Dan Ganin Ta Kubutar Dashi Daga Hannun Sojojin.
Menene Ra’ayinka Akan Wannan Al’amarin? Mun Gode Da Kawo Ziyara.