KannywoodLabaran DuniyaLabaran HausaMusicSeries FilmSiyasaWorld News

Tofah! Abun Ya Dauremin Kai Bayan Na Sameta Fuska a Rufe Na Rasa Me Zan Fara Cewa a Daren Farko Angon Yayi…

Wannan Tabbas Abun Mamaki Matuka Sannan Kuma Abun Haushine Sosai Wai Dan Allah Menene Amfani Rufe Fuskar Amarya Gata Ga Angonta? Bayan Cewa Tun a Baya Wato Kafin Aure Sun Gama Ganin.

Fuskokin Junan Su Sai Kuma Bayan Sun Mallaki Juna Za’a Dinga Wani Boye Fuskar Amarya Kamar Dai Hakan Ba Tsari Amma Mun Fashinci Cewa Wannan Al’adace Kawai Kamar Yadda Wasu Mutane Suke Cewa, Amma Menene Ra’ayinku Kan Wannan Lamari.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button